Description: Ba a yi mu domin rayuwan Kaaici ba by Love God Greatly Estimated delivery 3-12 business days Format Paperback Condition Brand New Description Ba a yi mu domin rayuwan ka—aici ba. Baa ta"a yin wata tsara a tarihi wanda suke iya magana da juna cikin kankanin lokaci kamar wanann tsran mu, amma duk da haka dayawa daga cikin mu na jin kamar mu na zaman ka—aici. Ko ba mu da aure ko mu na da aure, ko karami ko babba, ko wanda ba ya magana ko mai yawan surutu, ko mai ku—i ko mai talauci, duk an halice mu da son a kaunace mu kuma a san mu. Tun daga farko a gonar Aidan, mun gan yadda Allah Ya kera mu mu yi rayuwa cikin zumunci da Shi da juna kuma. Amma zama cikin zumunci na da wuya. A yau dayawa daga cikin mu na —aukan lokaci da dama a zaune a gaba wata screen fiye da zama da abokai ko iyali. Da gaske mu na da "abokai" da dama kan yanan gizo amma Allah Ya halice mu domin zumunci fiye da a gaban screen. Ba ma ka—ai zumunci haka kawai ba amma zumunci a wurare ta musanman a cikin rayuwan mu. A cikin wannan bincike na tsawon mako hu—u, za mu sa hankali kan yadda Allah Ya halice mu domin zumunci da Shi, da iyalin mu da abokan mu da Iklisiyan mu da duniya duka. Gaskiya ne za mu ji kamar mu ka—ai ne kuma an bar mu haka, amma bai kamata mu yi rayuwa haka ba. A cikin wannan binciken, za mu koya menene yadda a ke zumunci a cikin Littafi mai Tsarki da kuma yadda za mu iya amfani da shi a cikin rayuwan mu. Rayuwa ya wuce ka—aici. Mu ha—a kai domin yin wannan binciken tare da naki littafi, ko ta yanan gizo, ko kan app na mu na Love God Greatly. Za ki samu abubuwan da su ka shafe Ba a yi mu domin rayuwan Ka—aici ba har da rubuce rubuce na kullum da jamaa kan yanan gizon mu yayinda mu ke tafiya cikin me ake nufi da yin rayuwa cikin zumunci kamar na Littafi mai Tsarki. Details ISBN-13 9798211428317 Title Ba a yi mu domin rayuwan Kaaici ba Author Love God Greatly Format Paperback Year 2024 Pages 136 Publisher Blurb GE_Item_ID:142219960; About Us Grand Eagle Retail is the ideal place for all your shopping needs! With fast shipping, low prices, friendly service and over 1,000,000 in stock items - you're bound to find what you want, at a price you'll love! Shipping & Delivery Times Shipping is FREE to any address in USA. Please view eBay estimated delivery times at the top of the listing. Deliveries are made by either USPS or Courier. We are unable to deliver faster than stated. International deliveries will take 1-6 weeks. NOTE: We are unable to offer combined shipping for multiple items purchased. This is because our items are shipped from different locations. Returns If you wish to return an item, please consult our Returns Policy as below: Please contact Customer Services and request "Return Authorisation" before you send your item back to us. Unauthorised returns will not be accepted. Returns must be postmarked within 4 business days of authorisation and must be in resellable condition. Returns are shipped at the customer's risk. We cannot take responsibility for items which are lost or damaged in transit. For purchases where a shipping charge was paid, there will be no refund of the original shipping charge. Additional Questions If you have any questions please feel free to Contact Us. Categories Baby Books Electronics Fashion Games Health & Beauty Home, Garden & Pets Movies Music Sports & Outdoors Toys
Price: 19.11 USD
Location: Fairfield, Ohio
End Time: 2025-01-20T06:02:08.000Z
Shipping Cost: 0 USD
Product Images
Item Specifics
Restocking Fee: No
Return shipping will be paid by: Buyer
All returns accepted: Returns Accepted
Item must be returned within: 30 Days
Refund will be given as: Money Back
Format: Paperback
ISBN-13: 9798211428317
Author: Love God Greatly
Type: NA
Book Title: Ba a yi mu domin rayuwan Kaaici ba
Language: Does not apply
Publication Name: NA